*The logic and Science behind Hausa proverbs:* π
1. Komai nisan jifa k'asa zai fad'o. (Physics);
2. Komai nisan dare gari zai waye!
(Geography);
3. Ruwa ba ya tsami banza! (Microbiology);
4. Kanwa ta kashe tsami, k'warnafi ya kwanta. (Chemistry);
5. A kwana a tashi jariri ango ne. (Physiology);
6. Barewa ba ta gudu dan ta ya yi rarrafe. (Genetics).
7. Sa toka sa katsi, baba ta yi gardama. (Industrial Chemistry).
8. Dabara ba ta d'aure kaya! (Technology);
9. Hannu d'aya ba ya d'aukar jinka! (Construction Engineering);
10. Daidai ruwa daidai kurji. (Clinical Surgery).
Da dai sauransu.
Comments
Post a Comment