NITDA 3MILLION PROGRAM: Ga wadanda NITDA ta farawa turawa sakon email
Idan kasan NITDA sun tura maka email, to wurin verifying da zakayi, akwai categories guda biyu:
1. Fellow
2. Training Provider
FELLOW category ne na wadanda zasu participating a Program din a matsayin dalibbai, so idan kasan ka cika tareda yin selecting course da kake so ka koya, to ko anan FELLOW zaka zaba.
TRAINING PROVIDER shikuma na wadanda zasu koyar ne a program din, idan kasan ka cika a matsayin kai malamine, zaka koyar mutane, to sai ka dauki TRAINING PROVIDER.
Please wadanda ba'ayiwa mail ba suyi hauri, wannan phase din 30k people ne kawai za'a dauka, abun zai zama batch by batch insha Allah.
ALLAH yabada sa'a, ALLAH ubangiji ya amfanar da al'ummar mu da abunda zasu koya duniya da lahira.
Stay blessed.
Comments
Post a Comment