SHEIKH DR ABUBAKAR GIRO INTERNATIONAL FOUNDATION ARGUNGU

 SHEIKH DR ABUBAKAR GIRO INTERNATIONAL FOUNDATION ARGUNGU



A Yau ne 2/12/2023 wannan Foundation mai adireshi sama karkashin jagorancin *Sheikh Hussaini Abubakar Giro Argungu* wanda Matar Govenor jahar kebbi State Her Excellency Hajiya Nafisa Idris Kauran Gwandu ta dauki nauyin koyar da iyaye mata marayu mutum 300 domin a ko yarda su sana'o'in hannu domin dogaro kayuwan nan su 


Ta yadda zasu daukin nauyin yayan su ba sai sun dogara ga kowa ba domin tafiyar da rayuwar su cikin sauki tare da tallafawa sauran yan uwa iyayen marayu


Sana'o'in da za a koyar da mata sune


1 man shafawa 

2 turaren wuta

3 freeshia

4 roob 

5 humra

6 kwalcha


Da sauran su 


Taron yana gudana ne a cikin Masallacin Juma'a na Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Argungu 


Muna rokon allah ya kai wannan ladan ayuka a cikin kabarin Sheikh Dr Abubakar Giro Argungu ameeen 


👇👇👇👇👇👇👇👇


✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

 *Sheikh Giro Social Media Reporters Argungu* 08067833081

Comments